Chapter 19
Chapter 19
tutuiya da ilimin danake dshi, bah kamar kai da kake iqirarin wani bazai iya karatun dakayi bah." Murnushi Yayi yana Kallanta "Bah Wannan na tambayeki bah" Tsaki taja tana kallanshi ido cikin ido "Kada ka Taba Tunanin taraiya dani a rayuwarka, Allah ya kiyaye. Mutumin da yagama zina da matan arna yace yanzu kaizo gareni, Allah ya kiyaye" Bata jira mai zaice bah tabar dakin dasauri.. Murmushi kawai yayi tareda girgiza kai, Baisan meyasa bah yanzu sam Maganganun Yarinyan basa batamai rai, Saima burgeshi datake Yanda take tsayawa a gabanshi tana fadamai maganan da ranta yake so. Kofan ya kalla tareda yin kwafa ya koma ya zauna... Washe gari deeza zata koma, Sam Parveen bataso haka bah. Tun da safe take qunci, Taso ace ta Qara mata koda kwana biyu neh anma Taqi, Hakanan ta Haqura. Da zata tafi parveen harda dan kukanta, Side din fulani ta rakata tai mata Sallama suka fito. Taso raka Aminiyar nata anma jin Yarima neh zai kaita Airport yasa Ta Fasa sukai Sallama tashiga motan suka tafi.. Side dinsu ta koma Cikeda kewar aminiyar nata, Yarima na kaita tasha Ya juyo ya Wuce Gidansu Mahdi. Yakoci Sa'a Yana Gida, Hira sosai suka shiga yi har suka gangaro kan maganan Parveen "Yadai mutumina Ina fata komai ya wakana" Girgiza kai Yarima yayi "Bbu komai mutumina Wallahi, ni Har mamakin kaina nakeyi. Narasa yanda zan tari yarinyan nan, tanamin kwarjinin dayawa" Dariya Mahdi Yayi "Haba Yarima bansanka da Tsoro bah, yanzu kasan meh za'ayi??" Girgiza kai Yarima yayi kallanshi Tashi mahdi yayi ya qaraso inda yarima keh zaune, magana yamai a kunne wanda ni kaina bansan meh ya fadamai bah. Kallanshu Yarima yayi "Are you sure hakan zaiyi?" Gyada kai mahdi Yayi "Kwarai kuwa mai zai hana" Sun dan jima Suna hira Sannan yarima yamai Sallama yabar Gidan... Ummy Abduol✍🏻
Table of Contents