Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Chapter 4

A Wani Masarauta Book 2 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta tsaya, Fulani dake kishingide jakadiya na gefenta ta amsa Fuskarta dauke da murmushi, Wuri tasamu ta zauna Tareda Gaida Fulani cikeda ladabi, Fulani ta amsa Fuska a sake.. Jakadiya tai Saurin Gaidata Sannan ta mike Tabar dakin, Shiru neh ya ratsa dakin, Chan Tai Qarfin Halin Cewa "Fulani dama inaso nakoma Qasarmu neh" Mamakine Qarara a Fuskan Fulani, Ta mike Yazauna Tareda Kallanta Tace "Saboda meh Parveen?? Koh Wani ya bata miki Rai neh?? Dan Allah ki Fadamin, kwananki Fah uku knan shine Har zaki tafi" Shiru tai kanta na Qasa. Fulani Cikeda damuwa tace "koh Umman nakine Tace kidawo??" Girgiza kai tai Alamar Aa, Fulani tamike tadawo kusada ita ta zauna tace "Fadamin Parveen meh ya faru meh aka miki" bude baki tai zatai magana anma ta kasa saima fashewa da kuka datai, A hankali tace "Ina kewar Umma neh" Murmushi Fulani tai tace "Allah ya shiryeki Parveen" dakyar ta lallasheta tai Shiru suka cigaba da hira anma Har lokacin bata saki jiki bah... Mai martaba zaune shida mutanen Fada, Yarima neh Ya shigo da Sallama tareda Rakiyan Bilal, Guri suka samu suka xauna tareda gaida Sarki da mutan Fada, Sarki Ya Kalli Yarima Yace "Maganar Ginin Asibitin danama Alqawari Ya tabbata, Yanzu Haka an Fara Gini dan Haka saika zama Cikin Shiri Saboda kasan Bazai dau lokaci bah, Sannan Abu na biyu ina Fata mahaifiyarka tama bayani??" girgiza kai Yayi Alamar Aa! Cikin isa mai martaba Yace "Kaje Wajanta zataima bayani" Ya Mike sukai musu sallama Suka nufi side din fulani, Bilal sai tsokanarshi Yake yana Kiranshi "Dah Proffesional Doctor" Yarima koh Sai hade Rai yake. Fulani ita kadaice Zaune Sai Hadimanta daketa kaiwa da komawa, Bilal neh Yayi Sallama Ta amsa suka Shiga, Har Qasa Ya Tsugunna Ya gaida Fulani, Ta Amsa cikeda kulawa. Yarima koh kan 1seatern dake gefen fulanin Ya zauna yana Hade Rai, Bilal Yace "Dama Mai Martaba neh Yace muzo akai wani saqo daya bari" Fulani takalli Yarima daketa Hade Rai Tace "Bah komai baneh, Mai Martaba Yace Kai Qoqari ka Fitoda Mata kai Aure" Zaro ido yayi Yace "Aure Fulani??!" tace "Kwarai Aure" bata Fuska yayi Ranshi a bace Yace "Haba Fulani har nawa nake da Za'ace nai Aure am just 26 fah" Hararanshi tai Ta Kalli Bilal Tace "Kutashi Kuban Waje", Suna Qoqarin kiqewa Parveen tashigo dakin dagudu tareda Fa'dawa jikin Fulani tana dariya Tace "Fulani gst what??" fulani tana Murmushi Tace "Wht??" fara'a kwance kan fuskanta Ta kwalla ihu Tace "Umma na zuwa" itama dariyan tai Qasa Qasa Tace "Allah ya kawota Lapia" Sam Parveen bata lura dasu Yarima bah, Hankalinta ya tafi, Suko su Yarima Tv tazaman musu Sai Kallant suke, Muryan bilal datajine yana cewa mun tafi fulani Yasa ta juyo suka hada ido da Yarima, Hararanshi tai suka bar dakin... Zune Take Cikin Garden din Gidan Sanyanyan iskan dake Wajan sai bugunta yake cikeda nishadi, Zaman jiran qarasowan Ummanta kawai take, Jakadiya ce Tashigo Garden din Ta durqusa Har qasa Takwashi Gaisuwa Sannan Tace "Mai Martaba nasan Ganinki yanzu Yana haraban gida yana jiranki" Tho Tace tareda miqewa Altine na biye da ita, A Haraban Gidan suka iskoshi tareda fadawanshi, Ta Karasa dasauri tareda tsugunnawa, Saurin tareta yayi yana murmushi yace "Tashi Tashi" ta mike tana Murmushi, Ya kalli fadawanshi yace "ku tsaya anan" Sannan ya kalli Parveen yace "muje koh??" murmushi tamai suka Fara tafiya yana janta da hira... Bayan gidan suka nufa, sai bata labarai yake masu dadi daban dariya, Parveen koh dayake ansamu abinda akesi sai dariyan take, sunyi tafiya mai nisah har Suka Qarasa wani rafi dake bayan gidan, Carpet neh shimfide a wajan sai wasu bayi dake tsatsaye a wajan, nuna mata yayi ta zauna Shima ya zauna, aka Fara hidima dasu da kayan ciye ciye kala kala, Mai Martaba Ya Kalli Parveen Yace "Mahaifinki mutumin kirki neh, haka mahaifiyarki kiyi qoqari kibiyo hali irin nasu" murmushi Parveen tai kanta na Qasa. Yace "Parveen ina jinki kamar Yarima, Ki saki jikinki. Dake da Yarima duk daya kuke a wajena" Murmushi tai Batace komai bah. Shima murmushin Yayi Yace "Mahaifiyarki na hanya koh??" Kai ta gyada yace "Allah ya kawota Lapia" Ameen Tace suka cigaba da hiransu cikin nishadi. Sun dade suna hira Sannan Suka bar Wajan, Mintina kadan motoci suka Shigo gidan, Sam Parveen batasan Fulani ta fita bah saidai Ganinta tai an Bude mata qofan mota ta fito Sai Ga Umma itama ta fito, Ai a 360 ta tafi ta rungume Ummanta tana dariya harda hawaye, dakyar ta saki umman nata sukai Side din Fulani dukansu Cikeda Farinciki, Bama kaman Parveen... Muje zuwa...! Ummy Abduol✍🏻 🏤🏤🏤👑 A WANI MASARAUTA 🏤🏤🏤 👑 By Ummy Abduol Page6⃣ Sam Parveen batasan Fulani ta fita bah saidai Ganinta Tai an Bude mata qofan mota ta fito saiga Umma itama ta Fito, Ai a 360 ta tafi ta rungume Ummanta tana dariya harda Hawaye, Dakyar ta Saki Umman nata sukai side din fulani Dukansu cikeda Farinciki, Bama kaman Parveen. Anci ansha Anata Hira, Saida ta huta Sannan Ta Qarasa ta kwashi Gaisuwa wajan mai martaba, Yayi farinciki Sosai da zuwanta... Suna Zaune Ya da uwa a side dinda Aka sauketa, Umma Ta kalli Parveen tace "My Baby yanaganki Wani iri? Tl mie whts wrong??" qirqiran murmushi tayi tace "Bkmai Umma" kallan Rashin Gamsuwa tai Tace "Bansanki da Qarya bah Parveen Tl mie??" Ta dago zatai magana Akai Sallama, Jakadiya ta shigo tareda Tsugunnawa, Umma Fuskanta dauke da Murmushi tace "Jakadiya ya akai" Cikeda Ladabi Tace "Yarima Yace aimai Iso" Umma Tace "Kice Ya Shigo" Ta mike Dasauri Ta fita. Turo Baki Parveen tai ta kauda Kai, Da Sallama Ya shigo Yana Murmushin shi Mai Daukar Hankali, Umma Cikeda Fara'a Tace "Nayi Fushi Yarima" Dariya Yayi Mara sauti Yace "Ummana Am Sorry Wallahi Abubuwane Suka Sha kaina, Buh kinga Yanzu ai nadawo" Itama Dariya Tai Tace "Tho Shiknan" ya Qara Kallanta Yace "Naji Dadin Zuwanki Fah Ummana pls ki taimakeni da Wani Abu dan Allah" Umma Tace "Haba Yarima Ai bah Saika Roqa bah Just tl mie" Yadan Kauda Kai Yace "No Bah Ynxu bah Inason dagani Sai keh neh mu Tatauna" Murmushin Manya tai Tace "Shiknan" Hira Sosai Umma da Yarima Keyi Parveen koh Ta hade Rai, Ganin Hiransu bana Qare bneh Ta Mike a Qule Tace "Umma Goodnight" Umma Tace "Tun Yanzu??" Kai Ta gyada Tabar Dakin Fuuu... Dan Murmushi Yarima Yayi Yace "Nima Umma Barinje Nabar Mutane" Umma Tace "Shiknan Saida Safe" ya Mike Tareda cewa "Allah ya tashemu Lapia". Parveen na Fita tasamu Sarkin Mota, Dakyar Ta Lallabashi Tareda Bashi Kudi Masu Tsokah ya bata keyn Mercedes Benz ta hau tabar Gidan Aguje, _ni kaima Ummy Abduol bansan inda zata bah_ Washe Gari dasafe Ta Tashi Cikeda da Farinciki, Side din Fulani ta nufa Cikeda nishadi, Sun Gaisa Fulani Ta kalleta Tace "Iyeh Parveen Umma Tazo koh?? Naga Yau Sai nishadi kike" dan Murmushi Tai Kawai Ta mike Tace "Bari Naje nagaida mai Martaba. A Side dinshi tasameshi Yana Break, Ta Tsugunna har Qasa ta gaidashi ya Amsa Fuska a sake, Yace "An Tashi lapia?? Ya Ummanki??" Ta Amsa da lapia lau, Tare sukai Break din Sannan Ta Qarasa Side din Ummanta, Sun dade suna Hira, Agogon Hannunta ta duba Taga goma

Table of Contents

Chapters

19 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});