Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

A Wani Masarauta Book 2 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ga Breakfast din An Gama" Mamaki neh ya Kama Yarima Anma Ya basar, Kan Bedside Ya Nunama Alamar ta Aje, Bah Musu ta Qarasa Ta aje. Ta Kalleshi Tana wani washe baki kamar Doluwa "Ranka Ya dade Akwai kuma Abinda kake buqata??" Girgiza Mata kai Yayi. Ta Kalli Yarinyan dake Zaune Tace "A Fito Lapia Yan Mata" Dakin Tabari Dasauri Ta bar Side din Gaba Daya, Saida Taje ta Gaidasu Fulani da Mai Martaba Sannan Ta Shiga Mota Driver Yajata Zuwa School. A Hanya Neh Danladi Driver ke Fadamata Koranda Yarima Yama Sallau bayan Bulalan dayasa Amai. Bah Qaramin Baci Ran Parveen Yayi Bah, Tace "Dan Ladi Kasan Gidansh?" Kwarai Rank ya dade ai baida Nisa da Gidan Sarki" Nisawa Tai Cikeda Damuwa "Inaso idan Ka kaini Ka Wuce Gidan Kace Injini Nace Gobe Ya koma Aikinsa" Washe Baki Dan Ladi Yayi Dan Shi kanshi baiji Dadin Koranda Yarima Yama Abokin nashi bah. Godiya Ya soma Mata, Batace komai bah Har Suka Qaraso makarantan Ya ajeta Ya Wuce.. Saida yarima Ya Shirya Sannan Ya Xauna Bakin Gadon, Budurwar Ya Kalla Yana Murmushi. Serve Us please, Murmushi Tamai ta miqe Ta Dauko Trayn. Gabanshi Ta aje Ta dauki Plate Dake Cikin Trayn Ta Aje Sannan Ta Bude Food Flaske Din, Danyen Plantain suka gani a Ciki, An Yanyanka Ko Bare Bawon Ba'ai Bah, Dagowa Tai Ta Kalleshi suka Hada ido, Dayan Kulan ta Bude nan ma Danyan Kwai Suka Gani Guda Goma a Ciki... Ba Qaramin Baci Ran Yarima Yayi bah, Dashi Yayi Yana Huci Ya fita Zuwa Dakin Parveen, Banko Qafan Yayi ya Shiga, Bai Ganta Bah Yasa Ya Qarasa Toilet din, Nan ma Wayam, Duk inda Yake Tunanin Ganinta Ya Duba Batanan. Sai A Nan Ya tuna Jiya Sallau Yace Mai Tana Zuwa Makaranta. Bah Qaramin Kunya Yaji bah Wajan Budurwarshi, Hakanan Ya Bata Haquri Suka Fita Ya Saya Mata Breakfast Sannan Ya Ajeta Gida Ya Wuce Office.. Zama Yayi a Office Yana Tunanin Yanda Zai Bulloma Parveen, lallai Yarinyan Nan Ta Raina Min Wayo Zanko Yi Maganinta Kwanan nan. Mahdi neh Yayi knocking Ya Shigo Office din, Zama Yayi Yana Kallan Yarima "Yaya Akaine Yariman Duk duniya" Dan Yaqe Yarima Yayi "Lapia Anma Fah bah Lau bah" Tho Fah Lapia ? Meya Faru?? Furzar da Iska Yarima Yayi yana Kallan Mahdi "Am Sick and Tired of That Stupid Girl, Wallahi Wani Lokacin Har mamaki take bani Yarinyan nan. Duk hanyarda Zatai disgracing dina Yarinyan nan Tasani" Dan Murmushi Mahdi Yayi "Yariman Duk duniya. Har Yanzu kaqi bin shawaran dana Baka, Shawaran Dana Bakan neh Fah Dalilin Aurenta" Shiru Yarima yayi yana Kallan Mahdi, chan Ya nisa Yace "Kasan Banasan Raini, N Na Lura Yarinyan Tashen Rashin Kunya Take. Buh Are you Sure it wil work??" Gyada Kai Mahdi Yayi Yarima Ya daga Kafada "Shiknan Zan Gwada" Hira Suka Shiga Yi Har Lokacin Wardround Yayi Yarima Ya tashi suka Fita Daga Office din... Yau Da Wuri Parveen Ta Tashi, Waya Tama Danladi Driver Yazo Ya Dauketa. Tana Zuwa Gida Ta Fada Wanka, Ta Sauya Kaya xuwa Abaya Baki, Indomie ta dafa Taci Sannan Ta Wuce Side din Fulani. Hiransu Suketayi Kamar Yanda Suka Saba Har Wuraren La'asar. Parveen kwance Kan Cinyan Fulani Tana Shagwaba. Dariya Fulani Tai Tace "Niko Wannan shagwaba Naki Parveen naso inga Idan kinada Ciki Zaki Haihu" Hannu Parveen Tasa ta Rufe Fuska tana Dariya itama Fulanin Dariyan tai Parveen Ta turo baki Tace "Wallahi Fulani wani Gugun Lecture neh Ya bamu Assignment gashi da Wahala Wai Muyi Submitting Jibi, ni narasa Ta yanda Zanyi Assignment din" Fulani ta Shafa Kanta Har Ta bude baki zatai Magana Sukaji Sallaman Yarima, Fulani ce Ta Amsa ya samu Guri ya Zauna Fuskan nan a Murtuke.. Fulani Tace "Ai Shiknan mah Ga Yarima Kinsan shima Abinda Ya karanta knan" Nan da Nan Parveen Ta hade Rai, A Ranta Tace "Wallahi danasani daban Zami Wannan Course din bah." Mikewa Tai Tsaye Tace "Fulani Barinje Nai Girki" Fulani Tace "Shiknan Sai Anjima, Ki aikomin da Assignment din" Tho Parveen Tace Tabar Dakin... _kuyi manage da Wannan Bah Yawa_ Ummy Abduol✍🏻 🏤🏤🏤👑 *A WANI MASARAUTA* 🏤🏤🏤 👑 By *Ummy Abduol* Page2⃣1⃣ "Shiknan Sai Anjima, Ki Aikomin da Assignment din" Tho Parveen Tace tabar dakin. Parveen na Fita Ya kalli fulani "Wai Fulani meh namiki neh?? Yanzu bakya Sona" Dan Murmushi Fulani Tai Tana Kallan Yarima "Meh ka gani Kace Haka??" Turo Baki Yayi baice Komai Bah Dan Dariya Fulanin Tai "Yau Yarima Shagwaban Neh Ya Motsa?? Kai Kayi Matarka Tayi" Hade Rai Yayi "Fulani Tunda Nai Aure kika Daina Sona meh nai miki??" Kan Fulanin Tai Magana Sukaji Sallaman Atika, Amsawa Tai Tareda Bata Umarnin Ta Shigo.. Rusunawa Tai Ta Kwashi Gaisuwa Sannan Ta mikama Fulanin Takardan da Parveen Ta Aiko Mata, Amsa tai Atikan Ta mike Tabar Dakin Dasauri. Yarima Fulani ta miqamawa Tana Kallanshi "Gashi Kaima Parveen Assignment din, Dan Naga Kaman Kunyan Baka Take" Hade Rai Yayi Ya Amsa Ya aje Gefenshi. Dan Allah Kai Qoqari ka Mata Wai Jibi Zasuyi Submitting" Tho Kawai Yace Ya miqe Ya dau Littafin Yamata Sallama Yabar Dakin... Shinkafa Da Miyan Kaji Parveen Tai, Sai Farfesun Kayan Ciki, Tana Gamawa ta Zuba Na Mai Martaba Taba Atika Takai. Daki Ta koma Tai Sallan Magriba Ta Fito, Abincin Ta zuba Taci Sannan Ta Kofa Falo Ta Zauna Tana Kallo. Yarima Bai Shigo Gidan bah Sai Bayan Isha, Kan Dinning Ya Zauna Yana Danna Wayanshi. Yi tai Kaman Bata Ganshi Bah Ta Miqe Ta Koma Dakinta. Saida Tai Karatu Sannan Ta Kwanta.. Yarima Koh Barci neh Ya Qauracema Idonshi, Safa Da Marwa Ya Dingayi a Falo, Tunanin Yanda Zai Bulloma Shawaranda Mahdi Ya Bashi Yake, Har wuraren Qarfe Biyu na Dare Yana Kishingide akan Kujera. Qishi neh Ya Tashi Parveen Ta Mike Zaune Tareda Hanma, Tsaki Tai Ta Sauka daga Kan Gadon Ta Fito, Wutan Falon a Kashe, Wutan Kicin ke Dan Hasko Falon, kicin din Ta nufa Tana Miqa Tareda Turo Baki, Fridge ta bude Ta dauko Goran Ruwa guda Daya ta Rufe Fridge din Ta Fito, Wutan kicin din Ta Kashe Ta Fito dan Komawa daki.. Jitai Tayi Karo da Abu, Shafawa Ta soma Yi taji Menene, Alamun Mutum Taji a Tsaye Kam, Aiko Ta koma da Baya dasauri Tareda Kwalla Ihu. Saurin Riqota Yarima Yayi ya Toshe Mata Baki, Bakinshi Yakai Saitin Kunenta "Keh Nine" Jin Muryan Yarima Yasa Ta Soma Kici Kicin Kwace Kanta, Qara Qanqameta Yayi a Jikinshi, Tureshi Ta Cigaba dayi da Iya Karfinta Anma Kaman Bata Tureshi. Lalubanta Ya somayi yana Qoqarin Daga Shimin Dake Jikinta. Wani Qarfi neh Yazo mata Ta Tureshi Da Qarfi Har Saida Yayi Qoqarin Faduwa ta Falla Dagudu Daki, Ita Kanta Batasan Wani Daki Ta Shiga Bah, Key Tasa Ta Koma Dabaya dasauri... Ganin bah Dakinta Baneh Yasa Taja Tsaki Tana Kallan Kofan "Allah Ya Isa, Mugu Kawai" Tsayuwa Tai a Bakin Kofan Na kusan Minti Goma, Barci neh Sosai a Idonta. Har takai bakin Gadon, Taja Tsaki Tana Yamutse Fuska "Allah Ya kiyaye Nahau Gadon da Aze Zina, Mtcw" Bakin Kofan Ta Koma tayi kwanciyanta Duk ta Takure Waje Daya.. Yarima Koh Tana Shiga Dakin, Ya Biyota Kamin Yakai har ta Kulle qofan, Naushin Tafin Hannunshi na Hagu Yayi "Damn It!" Falon

Table of Contents

Chapters

19 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});