Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 14

Chapter 14

Aljana Ce Ko Mutum Book 1 Complete Hausa Novel 1,118 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daki nakejin muryanki kina ma angona tsiya. khadija tace a lallai nawwara har kin samu bakin magana, zainab tace aunty khady ba dole ba, zama da masoyi dadine dashi fa,, Mimi tace hakane kam, suka bushe da dariya. Mimi tace ga breakfast dinku nan Mami tace mukawo muku, nawwar yace AI yanxu nake son dama muje wajan mamin don taga amaryata"" ya janyota jikinci tare dacewa muje muyi breakfast, suko su khady zuba musu ido sukayi cikin sha'awa. bayan sun gama suka dunguma can gdan Mami tayi murnan ganin nawwara kuma rayaba da ita'. tayi musu nasihohi masu ratsa jiki, aunty saudama tayi musu. bayan wata uku dayin bikin sameeratu akayi na khadija, alokacin ne nawwara taje ganin GDA , SBD tund tayi aure bataje ba sai da bikin khadija ya tashi, tare da sulaiman da Mimi sukaje, shi sulaiman zuwanshi da biyu yayi SBD zainab kanwar nawwara. lokacin nawwara da cikin wata biyu ajikinta, iyayenta sunyi murnan ganinta, don takara kyau alamun hankalinta akwance,, SBD nawwar na tattalinta suna gurje soyayya, daidai da girkima shi yake mata, ga Mimi kuma nataya ta wasu ayyukan SBD gata da akanuna mata. bayan wasu yan watanni nawwara ta haifo santalelen danta mai kama da babanshi, kar kuso kuga murna wajen Mami kamar zata cinye yaron, anti suna Inda yaro yaci suna Ahmad ana kiranshi da (usaimin). suna samun kula, bayan sunyi arba'in ne akayi bikin Mimi da dan ustaz Yusuf da anso a hada dana sulaiman waje daya, ska fasa SBD hidiman zayyi yawa. nawwara ta sake yin JAM na state uni dake Kaduna wato Kasu inda zata karanta Islamic studies, cikin sauki tasamu masugunni a Kasu, tafara karatun ta cikin sa'a, arzikin mijinta bunkasa take. usaimin awajen Mami yake zama SBD makarantar nawwara, anxo anyi bikin zainab da sulaiman , abun gwanin ban sha'awa . akwana atashi bawuya wajan Allah shekaran auren su nawwar 6, yau weekend duk suna gd babu aiki tare da yaran su guda biyu Ahmad (usaimin) sai maimuntu (mubina) , duk suna zaune afalo ana hira, nawwara ta kwanta acinyar nawwar, yayin da shi kuma yana mata susa akai, mubina tace, daddyna kana cirewa mummy kwarkwata ne dukkan su suka kwashe da dariya, nawwara tace, mubina a ina kika San kwarkwata? tace mummy awajen Hjy kaka wai nace ma Hjy kaka tabani dan kwalinta na daura sai tace min baza ta bani ba wai ina da kwarkwata a gashine, ta karashe maganan cikin shagwaban kuka. usaimin ya kwashe da dariya, yace hakane mana kina dashi, nan da nan tafara ihun kuka tana daddy kaga yaya usaimin ko, ya turekan nawwara y janyo mubina jikin shi yana lallashinta, bawwara tace lallai kam SBD wannan sha gwababbiyar zaka tureni bara ka gani, aiko tadare jikinshi, shima usaimin ya taho duk suka zauna jikin nawwara suka rungumeshi suna dariya yace I love you all. TAMMAT ANAN NA KAWO KARSHEN LITTAFIN ALJANA CE KO MUTUM, BADON NASO TSAYAWA ANAN BA, SBD SUNGULLO LINE SUKA SHIGE MIN GABA. *sannan* *INA* *baran* *Addu'an* *Ku* *Banda* *lafiya*. *godiya* *ga** *dukkan* *masoyana* *na* *nesa* da *kusa* *Allah* *yabar* *zumunci*. bazan manta da kuba GRP na nawa,don kunfi kowa son novel dina *ALL* *DOSTIS* *of* *NUSFULLHAYAT* da sauran grps din. *ban* *manta* *daku* *ba* *masoyana* Ummee adnan Hansai zozo hafsat rano al'eeman ummu yahaya nafee anker fati azland m jabo qurratul ayni ummu abrar jamila muhm Ali ayusha ilyasu Sheedat autar hjya *Ashnurpyar* da dukkan writers. ban mance dake ba *Ummee* *adnan* adalilinki wannan novel ya karbo, *jinjina* ta *bangirma* *Allah* ya *baki* *lafiya* *ya* *raya* su *dnan* sai kinyi ko ba poster *Ummee* *dnan*. wannan novel nawa ke na mallaka mawa *my* *shona* *shahrazad* *Allah* ya *barmin* *ke* my *shazee* soyayya cikin kwando *shahrazad*, *pyar* *hogaya* *dil* *se* *muhabbat* *se* *ana* *ashiq* *bijunun* *shahrazad* *ana* *hubbiq* ya *habibti* *lahazatil* *kalbi* *minal* *hubb* *shahrazad*. LITTATTAFEN NUSNIM *adalilin* *Sonya* *hanta* da *jini* *Kuncin* *rayuwa* *labarin* *ni'imah* *kutausaya* *min* *Aljana* *ce* *ko* *mutum*. sai kuma mai zuwa *SON* *MA* *SON* *WANI* TAKU A KULLUM UMMU RUMAN NUSNIM *BISSALAM* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Table of Contents

Chapters

14 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});