Chapter 10
Chapter 10
amin su nawwar sunji dadin addu'ar ta," mallam yakara yiwa Alhaji idrisa nasiha akan shiga hurumin aljanu, da yawaita addu'oin kariya,, nan dai mallam yayi tanuna musu abubuwa masu muhimmanci dakuma hanyoyinda za'abi dan gujema shed'anun aljanu, Daga bisani aka kaisu dakin bak'i tare da abinci da abunsha, ankarramasu sosai. nawwara da kanwar ta suka fad'a daki ana hiran yaushe rabo, Alhaji idrisa ya hana afadama kowa dawowan nawwara, yace sai tayi kwana biyu lokacin ta huta,, kwanan su mallam biyu suka tafi' kowa ya kama hanyar garinsa tareda abun arziki,dakyar suka amsa, nawwar ya tafi cike da begen abar sonshi. kwanan nawwara biyu a gida cikeda jindadin ganin y'an uwa da abokan arxiki anzo tayasu murnan dawowarta" harda mallaman islamiyarsu da aminiyarta khadija, wanda sai da sukayi kukan farin cikin sake ganin juna' sauda kuwa wato yayar nawwara,harda dan kwarya²n walima ta shirya ma nawwara , mami hafsa da autar ta mimi" sunyi murnan dawowan su nawwar, mimi tashirya ma yayan nata abinci kalala, bayan yayi wanka yaxo yaci abinci, sannan yabasu mami lbarin abunda ya faru"" mimi tace lallai hamma kai jarumine, da kowace mace zataso samunka amatsayin namijita, gasky aunty nah nawwara, tayi dacen gwarzon namiji dan kwalisan matasa, hamma zan so inga wannan auntyn nawa, harara yatsa mata' yace kajimin yarinya da iyayi' ke harkinsan wani jarumi! murmushi tayi tarufe idanunta tace laaa hamma aida gske nake koh mami!' mami tace gsky nima zanso inga wannan nawwaran data kad'a kwakwalwar hamman nawa. suka sa dariya, mami tace dafatan dai bakayi kauron baki wajan furta abunda ke xuciyarka ba, nawwar yace mami cikin raunanniyar murya,da wuya sameeratu ta soni, don yadda ameenatu tace mana kwata²ita bata da lokacin wani d'a namiji, sannan kuma da alamun ta tsaneni, mami tace meyasa kace haka, nan yabata labarin sbunda aminatu bin saifullah tafada masa daza ta tafi, da yadda kuma nawwaran ta nuna masa a maiduguri. mami ta tausayama d'anta, lallai jarabawa ce ke binka nawwar" abunda zan ce maka kadage da addu'a insha Allah idan nawwara alkhairi ce agareka babu makawa saika aureta, murmushin jindad'i yayi yace nagode mami nah, Allah ya barmin ke kiga jikokin ki. bayan kwana biyu da dawowansa yana kwance akan gado yana tunani nawwara, da yadda zai tunkareta maganar soyayyarsu" ya tuna yadda yaga farin cikinta a lokacin da sukaje gidansu taga iyayenta, yayi murmushi, tare da lumshe idanun shi, yace ana hubbiq tartin ya samra, ,hubbee ilaiki abadan ya samra,yakara sakin murmushi, jiyayi antab'ashi. *EDIDTED by UMMEE ADNAN* _TAKU UMMU RUMAN_ *Nusnim* *pyar* [1/11, 4:39 PM] +234 806 448 1931: *ALJANA* *CE* *KO* *MUTUM* 6⃣1⃣➡6⃣5⃣ ji yayi anta6a shi' yayi saurin bude idanunsa yana cewa nawwara kece kikazo, sai kuma yaga ashe kanwarsa ce mimi, yace au sorry, auta ya akayi ne, mimi ta karasa zama wajenda yake, tare da cewa hamma nah lallai kayi zurfi sosai acikin son aunty sameera. yayi murmushi, hamma pls karage wannan son da kake mata" don karya maka illa, don so bala'i ne idan yayi yawa , cikin mamaki yake kallon auta mimi, yace auta badai harkin fara soyayya ba? me kagani hamma , yace to inba hakaba' tayaya kikasan so yanada illa idan yayi yawa? dariya tayi tace kai hamman aiba abin mamaki bane don nasan kalmar so' da illar zurfafawa acikinsa" idan kayi la'akari da yanayin zamaninnan namu" damu yara muke tashi da kallace² ko karance²n littafan soyayya' yace a lallai mimi naga alama kin isa aure.to ke a ina kk san ma'anar so? kai hamman ni bance aure nakeso ba, kawai dai nasan kalman sonne abakin kawayena dayake duk suna da samarai, nice dai bana kula samari ,kuma suna bani labarin samaransu da irin sonda sukema juna, baki ta turo tace sannan kuma ma ai na isa auren tunda shekarata 17 yanxu, tana fadin haka tabar dakin da gudu don kunyar yadda taga yayannata ya kafeta da ido" saida takai kofa tace Dr awwal ne ke nemanka, OK, cemasa yashigo. awwal yashigo dakin da sallama nawwar ya amsa mai, bayan ya zauna suka gaisa , awwal yace wato kananan kana wannan banzan tunanin naka ko, hmmmm ajiyar zuciya nawwar ya sauke, yace awwal ya kamata muje Kaduna plx, don zuciyata bazata iya hakura da sameera ba" ina so in fada mata abunda ke raina koda bazata amince min ba, zandai fad'a mata ne ko zuciyata ta daina zuginda take" awwal yace hakan ma yayi inshaAllahu nasan zata amince maka. kai dai kacigaba da addu'a,. yau jumma'a sameeratu zaune adaki suna hira da zainab kanwarta da umman su, khadija tayi sallama tashigo, tare da gaida umma, zainab ta gaisheta, umma ta basu waje, zainab kuma ta tashi don shirin zuwa islamiya, khadija tace sameera result dina ya fito fa, na jamp kuma nasamu, nawwara tace natayaki murna sosai, nima abbana yace yaba da kudi azana min lokacin da su zainab zasuyi, khadija tace uhumm kedai nawwara babana yace na fitar da mijin aure inyaso daga baya naci gaba da karatun adakin mijina. sameera tace haba dai' kice zamusha biki sosai, to waye gwanin naki! dry khadijat tayi" tace kema ai kinsan idan ba mallam abdullahi na islamiyar muba sai rijiya mai kwalabe, dan ustaz dina, lallaima khadija, wato auren ma yakusa, shine sai yanxu kk gayamin" tayi murmushi, kedai bari kawai zamusha bikin ustazai". Kema nawwara yakamata ace kin fidda mijin kafin abbanku ya miki maganar aure, kinsan halin tsofaffinnan namu" sameera tace kayya keleni nikam, ni haryanxu banga wanda nake soba, kai sameera baza ki daina ruwan ido ba ko,kina son zainab ta rigaki aure ne, to inta rigani sai me dubu nawa suke aure subar yayyen su, uhmm to mudai bamu fatan hakan ta kasance, sameera tace kinganni nan wlh ni soyayya ma tsoro take bani, ki kallafa kawar mu murja yadda nasan suke zabga soyayya da nasir dinta amma farad daya ya juya mata baya, ya nuna bai santa ba, sbd ya had'u da wacce tafita, duk gashi tazamo abar tausayi, kai al'amarin maza yana bani tsoro wlh" Allah dai ya zab'a mana mafi alkhairi, ya bamu mazaje nakwarai, wayanda zasu rikemu da Amana amin. sameera tace nikam ki dan rakani gdan yaya sauda mana , ina son kai mata kayan dinkinta ne wanda na karbo mata, khadija tace OK ba matsala sai muje, bayan tasanar da umma tace Allah ya kiyaye hanya , adai dinga addu'ah duk inda za aje, to umma in Allah ya yarda. suna cikin tafiya sai sukaji wani sassanyar murya mai dad'in sauraro abayan su, ana cewa Assalamu alaikum, gaba ki dayan su suka amsa tareda juyowa, zaune yake akan mashin dinsa (wanda ake ce ma wayyo kudina) sanye yake da shadda pink clr wandansa dai² idon sahu , fuskarsa dauke da saje wanda ya kwanta luff² gwanin sha'awa, idonsa sanye da tabarau' kallonsu yake cikeda annuri a fuskarsa" atakaice dai ustaz ne kyakkyawa ajin farko. ya karaso wajan su nawwara, yace inbazaku damu ba kudan bani minti biyu don Allah' nawwara tayi saurin cewa bakomai muna jinka, Khadija ta kalli nawwara da kyau cikin mamaki, abunda bata tab'a ganin nawwara tayiba kenan, yace da farko nidai sunana Yusuf mahammad ni dalibi ne a makarantar state universty (kasu)ina karantar islamic studies Kuma ni mazaunin kinkinau ne, ina
Table of Contents