Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Aljana Ce Ko Mutum Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yawan zuwa nan layin wajen aboki na, Allah ne ya hadani daku kuma take naji ina sonki kuma da aure nake sonki shiyasa bantsaya maki kwana2 ba' sonake kizamto uwar y'ay'ana, khadija ta katseshi da cewa wacce daga cikinmu? yace wannan kawar taki yanuna nawwara, itako nawwara tunda yafara zance shitake kallo muryarsa mai dadi take sauraro' yadda yake fitar da lafuzan cikin kwanciyar hankali, murmushi tayi, shima ya maida mata da martani, ya kuma cewa ko zan iya sanin gdan Ku do nakawo miki ziyara, naga kamar tsaida Ku danayi anan bai dace ba , nawwara tace ba matsala, nan tayi mishi kwatancen gdan nasu, tare da fada mashi sunanta, sukayi sallama suka wuce. sameeratu ta kalli khadija wacce ke binta da kallon, tace dijana yau naga irin mijin danake burin aure arayuwa ta, yusuf yamin sosai khadija, khadija tace ikon Allah , kice faraddaya har kin kamu, amma gsky zaku dace, course din dakike son karanta gashi shima shiya keyi, amma nataya ki murna Kawata, nima naji ya kwanta min arai, suka tafa nawwara kamar an sata a aljannah"" Allah sarki nawwara ko ya zaiyi. awwal ne da nawwar agaban mahaifin sameera sun zayyana mishi abunda ke tafe dasu, kuma yaji dadi sosai, dan yasan nawwar me kaunar yarsa ce, ko bayan ranshi baza tayi kuka da idanunta ba, yace musu shibashi da matsala, ya amince masa ya nimeta, idan sun sasanta kansu shikenan, sunji dadin maganar abban, Alhaji idrisa yasanar da hjy maimuna itama ta nuna murnan ta, nawwara taji lbarin zuwan su nawwar, inda ummanta tace taje su gaisa,, don ba wanda ya fada mata abunda ke faruwa, su awwal na zaune a falo , sameera ta shigo cikin sallama. ta gaishesu cikin faran faran, har suna zolayar juna, awwal yayi gyaran murya, sannan yafara jawabi game da abunda ke tafe dasu, ji yayi tace SO kuma da karfi. *EDIDTED* by *UMEE* *ADNAN* TAKU UMMU RUMAN *Nusnim* *Pyar* kuyi hakuri sungullo line suka sha gabana [1/11, 4:39 PM] ‪+234 806 448 1931‬: *ALJANA* *CE* *KO* *MUTUM* *By* *Nusnim* 6⃣6⃣➡7⃣0⃣ so kuma, gaskiya ina jin kunyar ku, abar maganan nan dan Allah, awwal ya miki don basu waje" bayan fitarshi nawwar yace sameera Allah ne ya jarabce da sonki, bani na Dora mawa kaina ba, sannan kuma ke kika shigo rayuwata. nawwara bazan takura ki soni ba, amma kuma rasaki arayuwata akwai Matsala, sameera munyi soyayya dake alokacin daki ke aljanna sosai amma yanxu wannan soyayyar ta rushe, Allah sarki dama da zata dawo, sameera ki zauna kiyi tunani sameera, idan nawwar ya dace da rayuwarki ki sanar dani idan kuma bai dace ba kisanar dani ga katin number nah, cikin raunanniyar murya yace nawwara karki manta ina sonki ina kaunar, koda baki aureni ba bazan taba mantawa dake ba. yana gama fadin haka ya fita yana share kwalla, awwal yace kayi hakuri Dr komai mukaddari ne Daga Allah, idan Allah yasa nawwara matar kace to tabbas ba makawa sai ka aure ta, idan kuma ba matar ka bace to sai ka fawwala ma allah lamarinka. jikin nawara yayi sanyi da jin kala man nawwar don ya bata tausayi, amma kuma ita zuciyar ta Yusuf yake so, baza ta iya rabuwa da Yusuf ba. bayan kwana biyu, sai ga Yusuf ya zo gdan su sameera , lokacin kuma Alhaji idrisa zai shiga GDA suka hadu Yusuf ya mai sallama, tare da durkusawa kasa yana gaishar da alhajin, Alhaji yace bawaye kaba dan samari, Yusuf yace dama nazo wajen Kane abba. to bismillah mushiga har falo suka shiga yusuf ya zauna akasa,Alhaji yace me ke tafe dakai ne dan samari, nan Yusuf yafada mawa Alhaji komai game dashi, da kuma abunda yazo nema. Alhaji ya gamsu da maganan Yusuf , kuma ya yaba da halinshi, yace yusuf inta wajenane babu matsala, sai Kane mi ita sameeran in kun daidai ta shikenan, Allah ya muku albarka, amin abba, nagode sosai. bayan shigan abba cikin gda yace zainab tafada mawa nawwara tana da bako afalo Yusuf, nawwara naji taji dadi yarufeta sosai tasha kwalliya tafeshe jikinta da turare, tashigo cikin falon cikin sallama, ya amsa mata"" yana murmushi, itama ta maida mai da martani. a'a gimbiyata kin karaso tayi murmushi barka da zuwa habibina dafatan kana lfy, lfy lau , gsky naji dadin ganinki sameera, Allah ko, eh mana malamina kenan, cikin zolaya yace taya ya nazama malaminki. ta kanne ido daya cikin shagwaba tace SBD zaka dinga koya min kalaman soyayya , kasan ance ustazai sun iya soyayya, ko ba haka ba aris dina, yayi dariya, baki da dama gimbiyata. soyyay tayi karfi tsakanin nawwara da Yusuf, har ta kai da ta manta maganan da sukayi da nawwar, abvanta yasa aka kirata, yace mamana nikam wa aka tsayar ne amatsayin mijin? tarufe fuska alamun jin kunya, abba ni Yusuf nake so , kintabbata mamana, eh abba, , Alhaji yace kije kiyi tumani dai mamans, ki nutsu, kiga waya fi dacewa da rayuwar ki, to abba, tafita dakin tana tunanin maganan abba. nawwar ne akwance cikin matsinacin wani hali yau kwana biyu bashi da lfy amma yaki yabari asani, turo kofan akayi, yana kwance cikin bargo sai rawan sanyi yakeyi, Mami hafsat ne ta karaso cikin Saudi tana nawwar lafiya naganka a kudundu ne. zaiyi magana ne sai tari ya sarke shi, jinine ya dinga fita Daga bakin sa Mami ta rude, tana hamma meke damunka, ka boye bamu sani ba, tana ganin kamar numfashin shi yana sama, tasaka kara, Allah yaso sulaiman bai fita ba, duk suka shigo harda Mimi, mami tace sulaima kusa shi amota mukaishi asibiti, , Mimi sai kuka takeyi ,nawwar yayi ma Mami alamu da hannu tazo daidai saitin bakinshi, yana cewa Mami kiyafe min, kwanana ya kare , dib sai taji shiru, Mami tasaka wani uban ihu, tuni ta sumu. innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, kulli nafsin za ikatul maut. *EDIDTED* by *UMMEE* *ADNAN* TAKU UMMU RUMAN *Nusnim* *pyar* [1/11, 4:39 PM] ‪+234 806 448 1931‬: *ALJANA* *CE* *KO* *MUTUM* 7⃣1⃣➡7⃣5⃣ An wuce da nawwar asibiti da gaggawa, sulaiman ya kira awwal yasanar dashi, sun amshe shi don ceto rayuwar sa, Mami kuma Mimi ce tayayya fa mata ruwa, ta tashi tana kuka, , tace Mimi nawwar ya rasu ko? Mimi tace suna asibiti da yaya sulaiman, Mami tace maza tashi muje, a'a Mami ki kwanta ki huta ni zanje, insha Allah hamnan zai tashi da izinin ubangiji"" kai Mimi bazan iya zama agida ba ban San awani hali nawwar yake ba. To Mami tashi muje, lokacin dasu Mami suka karasa asibitin suka CI karo da sulaiman , yana safa da marwa acikin asibitin"" , yana jirin fitowan likita, Mami tace sulaiman ya ake ciki ne, hamman ya rasu ko, yayi saurin cewa a'a Mami yananan da ransa addu'a yake bukata. suna cikin magana ne Dr awwal yafito duk suka dumfaro shi Mami tace Dr lfy. yace karku damu mun samu kanshi yanxu hakama yasamu bacci insha Allah , zai dawo yadda yake karku damu. Mami ta sauke ajiyar numfashi tace mun gode , dukkan su suka shiga dakin dayake yana kwance, Mimi ta karasa wajan gadonshi tarike hannun shi, tana Allah sarki hamman na, adalilin son nawwara ka kamu da wannan cuta, hamman na

Table of Contents

Chapters

14 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});