Launin Fata Book 1 Complete Hausa Novel
Launin Fata Book 1 Complete Hausa Novel Falon ya yi tsit gaba ɗaya. Iyalan gidan na ciki, kowanne kansa a ƙasa, suna sauraron abin da zai ci gaba da biyo bayan bambamin da dattijo Sir Abdulkareem Baba ke zazzagawa diyarsa Rabi’atul Badawiyya, wadda ke durƙushe a gabansa rungume da yarinyar goye da ba ta wuce … Read more