Chapter 3
part din aunty ya nufa direct ,
Sallama yyi bbu amsa a kitchen ya riqa jin motsi hnyar kitchen din ya nufa achan ya tarar da Auntyn tasa tana famar tuqa tuwo.
Sannu da aiki Aunty!"ya fada yana Jan kujerar robar dake cikin kitchen din ya zauna ,
Tana kallon sa take amsa masa.
Gamida tambayar sa ya aiki?"
Ya amsa mata Alhmdullh!
"Naji kamar an shigo da mota ehhhh!aunty yabata amsa yana sosa kansa,
Motar waye?"zuwa anjima zamuyi mgana ,tabe baki Aunty tayi ta cigaba da tuka tuwonta .
Shima miqewa yyi ya ajey mata ice cream dinta roba biyu,godia ta masa ya dauki nasa shida noor ya fita.
Lekawa dakinta yyi zaune yaganta akan soofa ,
Hawaye har lokacin na Rolling akan fuskarta.
ganin sa yasa ta qara dauke kai haka tana turo baki.
Ki hadomin coffee ynzu kizo muyi wnka."ya fada yana hade rai haka ya Juya yabar dakin nata.
Table of Contents